Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
Unnamed: 0
int64
0
81
year
int64
2k
2.01k
story_id
int64
1
10
story
stringclasses
10 values
question
stringlengths
5
102
options_A
stringlengths
2
38
options_B
stringlengths
2
48
options_C
stringlengths
1
48
options_D
stringlengths
2
74
Answer
stringclasses
4 values
0
2,001
1
"Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu y...
Saƙar zuci na nufin:
zane-zane
zantuka
surkulle
tunan
D
1
2,001
1
"Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu y...
Rokon arziki a labarin na nufin
roo cikin lumana
roƙo cikin lalama
neman sadaka
neman taimako
D
2
2,001
1
"Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu y...
Gyatumata na nufin
kwau
mai ɗaki
uwa
gwaggo
C
3
2,001
1
"Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu y...
Wane ne Gumuzu a labarin?
uban Abdulkarim
uban Umar
uban gyatumarsa
wanda ya ba da Umar
D
4
2,001
1
"Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,"Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu y...
Abdulkarim ... ne
masoyin Umar
uban Gumuzu
uban Gyatumar Umar
Wan Gumuzu
A
5
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
Yaushe aka sami isa Muri?
Kafin zuwan Turawa
Kafin kafa kamfani
Bayan amsar mulki daga[Maryam Sa2] hannun kantan
Bayan buɗe kanti
C
6
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
Za a iya bayyana Tbi da cewa . ce
ma'aikata
matattara
mararraba
makaranta
B
7
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
Me yaƙe-yaƙen arnan ya haifar?
Cin mutane
Shirya kome bisa lalama
Naɗa Razdan na Binuwai
Kashe hanyar ciniki.
B
8
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
Me ya fi dacewa da bayyana Wase?
Karkara
Kauye
Mahaɗa[Maryam Sa3]
Maraba
C
9
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
Wase ba ta jin taɗin mutanen Yalwa domin…
sun yi nisa da juna
ba sa ga-maciji
raba su da aka yi
fashi da ake yawan yi
B
10
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
Wane mataki aka ɗauka a kan arnan nan?
Rarrashin su
Tura masu soja
Zarzagin su
Janye masu soja
B
11
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
Kudi da aka arnbata[Maryam Sa4] kudi ne na …
tara
kame
ramuwa
ƙara
A
12
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
Cire Von dup daga sarauta ya biyo baya
bukatar mutanensa game da haka
tarzomar mutanensa game da haka
baƙin jininsa
yawan haƙurinsa
A
13
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
Ci tura na nufin...
gudana
faskara
juya
yiwu
B
14
2,002
2
“Tun lokacin da ƙasar nan hannun Turawan kamfani, suna da wani kantinsu da kome nasu a Ibi[Maryam Sa1] . Daga nan ne bayan gwamnati ta amshi mulki daga hannun kamfanin aka sami damar isa ƙasar Muri. Razdan na Binuwai Mista Hewby ya yi iyakacin ƙoƙarinsa da ya ƙaru da labarun da ƙasar take ciki. Aman da ke sashen Arewa ...
‘Gaba da gabanta in ji Hausawa. Da su wa ko da me za ka danganta wannan?
Ibi da Muri
Ama da Turawa
Sarkin Borot da na Lantang
Jama'ar Gazum da Gyun
C
15
2,003
3
Karanta wannan labari a natse, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da shi. Mutanen Fonisiya, ƙasar nan ta bakin teku kusa da Siiya su ne suka fara ƙago rubutun abacada kimanin shekaru 3,400 da suka wuce. Wato su suna amfani da baƙaƙe da wasula 22 ne wajen rubutunsu. Sai Romawa suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyawa ba...
Fonisiya kasa ce da taƙe…..
kusa da Romawa
nesa da teku
kusa da teku
cikin ƙasar Latin
C
16
2,003
3
Karanta wannan labari a natse, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da shi. Mutanen Fonisiya, ƙasar nan ta bakin teku kusa da Siiya su ne suka fara ƙago rubutun abacada kimanin shekaru 3,400 da suka wuce. Wato su suna amfani da baƙaƙe da wasula 22 ne wajen rubutunsu. Sai Romawa suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyawa ba...
Su wane ne suka ƙago rubutun abacada?
Romawa
Larabawa
Fonisiyawa
Turawa
C
17
2,003
3
Karanta wannan labari a natse, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da shi. Mutanen Fonisiya, ƙasar nan ta bakin teku kusa da Siiya su ne suka fara ƙago rubutun abacada kimanin shekaru 3,400 da suka wuce. Wato su suna amfani da baƙaƙe da wasula 22 ne wajen rubutunsu. Sai Romawa suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyawa ba...
... su suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyawa
Romawa
Turawa
Fonisiy awa
Larabawa.
A
18
2,003
3
Karanta wannan labari a natse, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da shi. Mutanen Fonisiya, ƙasar nan ta bakin teku kusa da Siiya su ne suka fara ƙago rubutun abacada kimanin shekaru 3,400 da suka wuce. Wato su suna amfani da baƙaƙe da wasula 22 ne wajen rubutunsu. Sai Romawa suka ɗauki samfurin rubutun Fonisiyawa ba...
Rubutun boko shi ne irin rubutun -
hagu
dama
tsakiya
baya
A
19
2,004
4
Shigowar Musulunci Kasar Hausa Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Kabara na...
Masu ilmin tarihi sun nuna cewa Musulunci ya zo kasar Hausa wajen karni na ...
sha tara
sha biyar
sha ɗaya[Maryam Sa5]
sha biyu
C
20
2,004
4
Shigowar Musulunci Kasar Hausa Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Kabara na...
Wasu na ganin Musulunci ya iso Afrika Yamma, musamman Agadas da Barno, sannan ya iso ƙasar.
Senegal
Mali
Hausa
Larabawa.
A
21
2,004
4
Shigowar Musulunci Kasar Hausa Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Kabara na...
Sayyadina Mu'awiyya ya yi zamani a ƙami na ...
17
18
7
27
C
22
2,004
4
Shigowar Musulunci Kasar Hausa Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Kabara na...
Wane ne ya aiki Gujalo zuwa Makka?
Mu'awiyya
Ukba ibn Nafi
Mai Dunama
Halifa Abubakar
C
23
2,004
4
Shigowar Musulunci Kasar Hausa Masu ilmin tarihi sun nuna cewa kafin Musulunci ya iso ƙasar Hausa sai da ya fara biyowa ta wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma tukuna. kamar Senegal da Mali, a wajen ƙarni na goma sha ɗaya. Amma kuma malaman addini kamar limamin Bauchi Alhaji Ahmadu Muhammad da Alhaji Nasiru Kabara na...
Kimanin Larabawa nawa suka biyo Gujalo zuwa Barno?
ɗari biyar
ɗari uku
ɗari biyu da shirin
ɗari uku da hamsin.
B
24
2,005
5
Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c...
Me ya kawo lafawar bauta?
tawayen.
Yawan bayi.
Sakacin Sakkwato.
Cin sakkwato
D
25
2,005
5
Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c...
Me ke sanya bayi karar iyayen gijinsu?
Butulci.
Neman 'yanci
Neman rigima
Takala
B
26
2,005
5
Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c...
Tun farko me ya habaka bauta a Sakkwato?
An fi kanen bayi a can
Wurin ya fi dacewa da bayi
Kai gaisuwar bayi can
Wurin ya fi kyawun noma
C
27
2,005
5
Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c...
Me bayi suka samu wajen Turawa?
Yabo
Daurin gindi
Aikin yi
matsi
B
28
2,005
5
Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c...
Karatun boko bai sami karbuwa ba a Sakkwato domin
rashin kyakkyawar fahimtar sa.
karancin malamai
rashin isassun almajirai
tsananin wahalarsa
A
29
2,005
5
Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c...
Lakwame[Maryam Sa6] na nufin ...
farmaki
bari
gano
kama
D
30
2,005
5
Bayan shekara biyu da lakwame Sakkwato sai al'amarin bauta ya yi sauki. Bayi suka sami damar kai kara dakin shari'a idan suna bukatar su fanshi kansu. Kuma idan har mutum yana da bawa, bawan nan ya nuna yana so a 'yanta shi, amma ubangijinsa ya kekasa Kasa, da cewa bawan nan ya garzaya ga sarkin Musulmi, sai sarki ya c...
Kekasa kasa[Maryam Sa7] na nufin ...
kyankyasa kasa
ji
ki
tattaka kasa
C
31
2,006
6
A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19...
Meya sa Turawa suke neman Sarki ya sadu da su?
Don su kara masa girma.
Don su yi aminci.
Don su rage masa girma.
Don ya ba su wajen noma.
B
32
2,006
6
A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19...
Wane mataki Turawa suka dauka bayan bijirewar Sarki?
Rarrashin sa.
Gargadin sa.
Tsare shi.
Nada wani[Maryam Sa10] daban.
D
33
2,006
6
A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19...
Yaya za ka bayyana halin Sarki a nan?
Hazaka.
Karanta.
Tausayi.
Jan hali.
D
34
2,006
6
A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19...
Yaya Turawa za su dauki wanda ya gan su ya so gudu?
Mai zumudi.
Matsoraci.
Makiyi
Maras Ladabi.
C
35
2,006
6
A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19...
Fitar Kutsu na nufin .
maras amfani
wadda babu shiri
wadda aika yi da daddare
wadda aka yi da sassafe
B
36
2,006
6
A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19...
Da Sarki ya gudu, ina ya nufa?
Egbaji.
Agaie.
Kogin Kaduna.
Lafai[Maryam Sa11]
D
37
2,006
6
A shekara ta 1897 zamanin Sarkin Bida Abubakar, Turawa suka yi karon batta da Nufawa. Kafin nan, Turawa sun shekara uku cur suna godo da sarki su hadu da shi cikin aminci a wani wuri da ake kira Egbaji, yana kin zuwa. Har ma a wani lokaci sai da Turawan suka nada wani Muhammadu Makun a madadinsa. Duk da haka a cikin 19...
Yaya aka yi da fursunonin yaki?
An kore su.
An azabtar da su.
An bautar da su.
An sake su.
D
38
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Sarkin Kwararralawa mutun ne mai…..
kwarjini
son abin duniya
Hakuri
sihiri
D
39
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Me ya faru ga wurin da mashin nan ya fadi?
Hazo ya tashi.
Wuta ta tashi.
Wuta ta lafa.
Wuta ta gagara.
B
40
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Bakin sarakunan Katsina ya daidaita kan su ..
tsaya
6oye
gudu
huta
C
41
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Wa ya taimaki Katsinawa a kan Kwararafawa?
Waziri.
Danmasani.
Sarki.
Daule
B
42
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Manyan Kwararrafawa nawa suka mutu baki daya?
Takwas.
Bakwai.
Tara
Biyar.
B
43
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Me ya yi ajalin sarki da wazirin Kwararrafawa?
Dokin wuya.
Doki.
Ciwon cibiya.
Dokin kofa.
B
44
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Kwanaki na nufin
kwanoni[Maryam Sa12]
zamani
kwanuka
yamutsi
A
45
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Kus-kus na nufin
kuka
mamakin abin
shawara
kusa
C
46
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Gamu na nufin...
kore
rike
mance
yarda
D
47
2,007
7
A kwanakin Sarkin Katsina Jan-Hazo, Kwararrafawa suka je Katsina. Sarkinsu ya sauka yammacin gari a babbar ruga, wazirinsa kuma a gabashin gari. Sarkin ya kama mashinsa ya girgiza shi ya jefa cikin gari, ya fada tsohuwar kasuwa kusa da kududdufin Taukin Daule, sai wuta ta kama gun. Daga nan sarakunan Katsina suka taru ...
Ga garinku na nufin ...
firgita
mutu
ba da gari
mai da gari
B
48
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Kuda ne ke kawo cutar
ciwon kai da gudawa.
ciwon baya da ciki.
atuni, gudawa da ciwon ciki.
ciwon kazuwa, gudawada atuni.
C
49
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Sauro da tsando kwari ne da ke baza Cuce-cuce tsakanin 'yan Adam ta hanyar
tsotson jini.
tsotso ruwan cuta da mayar da ita ga mai lafiya.
hana barci da cizo
tsotso kwayoyin cuta daga jikin marili[Maryam Sa14] ya dura ga mai lafiya.
B
50
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Kuda ba ya iya huda jikin kome saboda
ba shi da karfi.
shi kuda ya fi cizo mai zafi.
ya cika saurin tashi
bakinsa rauni gare shi.
D
51
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Idan kuda ya sami turoson dan adam da ci. kai ka ce mutum ya sami
wake da shinkafa.
tuwon shinkafa.
naman kaji:
shinkafa.
C
52
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Fadojin kuda su ne
kwata, bola, mushe da gyambo.
juji, mahauta, mushe da gyambo
kwata, bola, mushe da tuwo,
madafi, mahauta da juji.
B
53
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Cimar da muke cin kazantar kuda a cikinsu
tuwo, nama, nono, kilishi da alewa
tsire, alewa, kadidi.
dafuwa, amala, kilishi, alewa.
tsire, nono, kilishi, sukari da alewa..
D
54
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Abubuwa nawa ne kuda ke yi dan yana ci mana abinci?
Biyar
Tara
Biyu
Daya
C
55
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
A yayin da kuda ke cin abincinmu ba zai tashi ba sai ya yi
amai.
tusa
Wasa.
bacci.
A
56
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Me yasa dan adam ke cin kazantar kuda daga abinci irin su alewa, nono, tsire, sukari da kilishi? tusa.
Don ba abubuwan kwad ayi ne ba.
Don ana sake wanke su kafin a ci.
Don ba a sake dafa su,
Don ana barin su bude.
C
57
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
abokan gabarmu
Masoyanmu[Maryam Sa15]
Abokan taliyarrmu
Makiyanmu
Abokan aikinmu
C
58
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Wajibi
Haka ne
Abin so
Dole
Sunna
C
59

Juji[Maryam Sa16]
Kazanta
Gwata
Kwata
Shara
D
60
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Kwata
Kara
Mayankar dabbobi[Maryam Sa17]
Masayar dabbobi
Maciya
B
61
2,008
8
Kudan gida na daya daga cikin abokan gabarmu. manya masu raba cuta ga 'ya Adam. Shi ke kawo su, atuni', da ciwon gudawa da sauran irinsu. Amma shi kuda ba ya cizon mu kamar sauro da Isando. Hanyar da ya ke bi ya yi nasa mugun aiki ba daya ba ce da tasu. Su, suna tsotso kwayoyin cuta daga Cikin jini ne, su je su soki ma...
Galibi
Yawanci
Kadan
Kwarai
Da kyau
A
62
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Bauna ta fi lafiya idan tana cikin
daji.
ruga.
ciwo.
dangwali.
A
63
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Da farko, wane abu ne dabbobi suka fi so su yi in har sun yi kicibis da mutum?
tsiya.
magana.
kauracewa.
gudu.
D
64
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Wane abu ne bauna take yi a daji mai ban sha'awa?
Tafiya
Kuka
Gudu
Motsi
C
65
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Wace dabba ce ta kwaikwayi rangwadar 'yan birni?
Kura
Saniya
Bauna
Dila
B
66
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Marubucin ya kwatanta bauna da barewa domin kawai tana
iya cin ciyawa.
kwana a daji.
iya tsalle da gudu.
da zane mai kyau
C
67
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Bauna mafi tsananin fada ita ce wadda aka
kama a tarko.
tarar cikin garke
yi wa rauni.
tayar daga bacci.
C
68
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Wanda ya fi sanin halin bauna shi ne
Mal amin dawa.
babban direba[Maryam Sa20] .
babban maharbi.
sarkin baka.
C
69
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Wane abu ne bauna take yi wa wanda yake biye da ita?
Zagayawa da sauri.
Tsayawa wuri guda.
Layar kare da tserewa.
Saurin bacewa da yankan baya.
D
70
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Idan bauna ta hudo ta baya da sanda, me zai faru?
Fada
Kawo sura.
Bude baki[Maryam Sa21]
Tafiya lafiya
C
71
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
ldan har wanda bauna ta biyo ya haye itace Iange-lange, to me za ta yi masa?
Sai ta kai karo ya karye.
Sai ta yi la susa.
Sai ta yi lasa.
Sai ta yi ta kallo.
A
72
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Garkuwar bauna ita ce
kahonta
Wuyanta
goshinta
Surarta
A
73
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Bauna na banke abokan gaba da
gangar jikinta.
tushen kahoninta.
wuyanla.
tsinin harshenta.
B
74
2,009
9
BAUNA Bauna saniya ce, sai dai ita ta ki yarda da dan Adam. Duk abin da ke ga saniya, to, 6auna tana da shi, ta fuskar halitta ba hali ba. Bauna tana da fada kwarai, ta fi duk namun daji da ka sani sababi. Amma in ka fada garkensu a dawa ba za su taba ka ba. Dabbobi duk, in dai ba wuri ya kure ba, in sun ga mutum sun f...
Da zarar abokin[Maryam Sa22] gabar bauna ya kai kasa, ba wata[Maryam Sa23] -wata sai ta sa
tsawonta ta tsire.
daginta ta soke.
tsininta ta tsire.
tsinin kahonta ta tsire.
D
75
2,010
10
Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama d...
Tsuntsaye masu farautar nama da cinsa, suna da
dogon wuya da baki mai karfi da kumba.
baki mai kaifi da karfi.
saurin tashin da baki mai tsawo da gwabi.
baki mai karfi da kaifi, kafafuwa karfafa da kumba zako-zako
D
76
2,010
10
Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama d...
Shaho yana da saurin tafiya.' Wannan jumlan nufin shaho na da
saurin tashi.
saurin tafiya bisa doron kasa.
saurin tafiya a kasa idan ya ga nama
saurin tafiya, sama da kasa.
A
77
2,010
10
Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama d...
Mutane na kiwon tsuntsaye irin su shaho domin
sha'awa.
sayarwa.
farauta.
yada garke.
C
78
2,010
10
Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama d...
Iri na nufin.
abin shukawa.
kama.
abin ci.
siffa.
B
79
2,010
10
Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama d...
Shahon[Maryam Sa27] farauta akan dauke shi a
ka.
wuya.
kafada.
hannu.
C
80
2,010
10
Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama d...
Kuma lalle ne a daure shi da
Zare
ulu.
abawa.
sarka.
D
81
2,010
10
Tsuntsaye wadanda ke farautar nama suna da halitta daidai wadda za ta dace da wannan aiki. Ga baki mai[Maryam Sa25] karfi da kaifi ya lankwasa kamar kugiya. Da shi suke kekketa nama. Ga su da kafa mai karfi da kumba zako-zako. In sun kawo sura, da su su ke fyauce[Maryam Sa26] abin da suka farauta, su rike, su yi sama d...
Farauta da tsuntsaye ta shahara a kasashen
Nijeriya, Faranshi, Hindu.
Hindu, Faranshi, Turai da Nijer.
Farisa, Hindu da Turai.
Ingila, Hindu da Turai.
C

Dataset Card for afrixnli

Dataset Summary

Languages

There are 3 languages available :

Dataset Structure

Data Instances

The examples look like this for English:

from datasets import load_dataset
data = load_dataset('Davlan/NaijaRC', 'yor')
# Please, specify the language code
# A data point example is below:
Downloads last month
48